Ana Batun Dakatar da Fubara, Masu Zanga Zanga Sun Mamaye Ofishin Gwamna, an Ji Dalili

Masu zanga-zanga sun fusata kan kisan kiyashin da ƴan bindiga suke yi musu a jihar Ondo da ke yankin Kudancin NajeriyaFusatattun masu zanga-zangar sun mamaye gidan gwamnatin jihar Ondo da sanyin safiyar ranar Laraba, 19 ga watan Maris 2025Mutanen dai sun je gidan gwamnatin ne domin…

Ana Batun Dakatar da Fubara, Masu Zanga Zanga Sun Mamaye Ofishin Gwamna, an Ji Dalili …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment