Atiku Ya Soki Tinubu Kan Ayyana Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan ayyana dokar ta-ɓaci a Jihar Ribas, yana mai cewa hakan siyasa ce tsantsa kuma ɓaga dimokuraɗiyya.

Atiku, cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana matakin a matsayin wata…

Atiku Ya Soki Tinubu Kan Ayyana Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment