Tsohon mai ba shugaban kasa Bola Tinubu shawara na musamman kan harkokin siyasa, Dakta Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana cewa babu wani dan takara da zai iya lashe kujerar shugaban kasa a 2027 ba tare da goyon bayan arewa ba.
Ya dai bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a Kaduna…
2027: Babu Dan Takarar Da Zai Iya Cin Zabe Ba Tare Da Goyon Bayan Arewa Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>