Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya taɓo batun yunƙurin da ƴan adawa ke yi na yin haɗaka domin tunkarar zaɓen 2027Uzodimma wanda shi ne shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, ya ce ko kaɗan jam’iyyar ba ta damu da yunƙurin yin haɗaka da ake yi baGwamnan ya nuna cewa jam’iyyar APC na…
2027: Gwamnan APC Ya Fadi Matsayar Jam’iyyar kan Hadakar ‘Yan Adawa …C0NTINUE READING HERE >>>>