Shugaban jam’iyyar SDP, Shehu Musa Gabam, ya kai ziyarar girmamawa ga Sanata Aishatu Dahiru Ahmed (Binani) saboda watan RamadanSun tattauna kan makomar Najeriya da rawar da mata ke takawa a siyasa domin tabbatar da mulkin adalci da ci gaban kasa Mutane da dama sun jinjinawa…
2027: ‘Yar Takarar Gwamnan APC, Aisha Binani ta Gana da Shugaban SDP …C0NTINUE READING HERE >>>>