BREAKING: A Karshe, ISWAP Ta Dauki Alhakin Dasa Bam da Ya Kashe Mutane 26 a Borno

Kungiyar ta’addanci ta ISWAP ta fito ta dauki alhakin dasa bam din da ya yi sanadin mutuwar akalla mutane 26 kusa da garin Rann, jihar BornoWani jami’in tsaro ya ce wasu gawarwakin sun kone kurmus ta yadda ba za a gane su ba, yayin da aka ce mata da yara sun mutu a harinRahoto ya nuna…

A Karshe, ISWAP Ta Dauki Alhakin Dasa Bam da Ya Kashe Mutane 26 a Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment