Tsohon kakakin shugaban ƙasa Laolu Akande ya bayyana cewa ana yawan aikata wasu abubuwa da sunan Shugaba Bola Tinubu ba tare da amincewarsa ba. A wata hira da ya yi a shirin Sunrise Daily na gidan Talabijin ɗin Channels, Akande wanda ya yi aiki a ƙarƙashin tsohon mataimakin…
Abubuwa Da Yawa Na Faruwa Ba Tare Da Sanin Tinubu Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>