BREAKING: Al’umma Sun Shiga Fargaba Yayin Da Ake Zargin ‘Yan Bindiga Sun Kashe Limamin Da Suka Sace A Zamfara

Mutane a garin Maru da ke Jihar Zamfara na cikin jimami bayan samun rahoton cewa limamin garin, Alkali Salisu Suleiman, da ‘ya’yansa biyu da jikansa sun mutu a hannun ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da su.

Wata mata da ta kuɓuta daga hannun ‘yan bindigar ta dawo garin kwanan…

Al’umma Sun Shiga Fargaba Yayin Da Ake Zargin ‘Yan Bindiga Sun Kashe Limamin Da Suka Sace A Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment