Mutane uku ne suka mutu sannan sama da hekta 10,000 na gonakin shinkafa sun lalace sakamakon mummunar ambaliyar ruwa a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja.
Ambaliyar ruwan wadda ake kyautata zaton ta samo asali ne sakamakon bude madatsar ruwa ta wutar lantarki da ke Jebba, ta yi…
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 3, Ta Wanke Gonakin Shinkafa Sama Da Hekta 10,000 A Neja …C0NTINUE READING HERE >>>>