BREAKING: An Kaddamar Da Bikin Baje Kolin Aikin Gona Na Kasa Da Kasa Na Cote D’Ivoire

An kaddamar da bikin baje koli na aikin noma da albarkatun dabbobi na kasa da kasa karo na 7 na kasar Cote d’Ivoire a cibiyar bukukuwan baje koli ta kasa da kasa dake birnin Abidjan, a jiya Jumma’a 23 ga wannan watan.

A matsayin muhimmiyar bakuwar kasa a gun bikin baje kolin, kasar…

An Kaddamar Da Bikin Baje Kolin Aikin Gona Na Kasa Da Kasa Na Cote D’Ivoire …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment