BREAKING: An Kuma: Aƙalla Shanu 18 Suka Mutu bayan Cin Guba a Wata Gona a Plateau

Akalla shanu 18 sun mutu bayan sun yi kiwo a gonar da aka shafa magani a kauyen Vwei, karamar hukumar Riyom, Jihar PlateauBayanai daga mazauna yankin sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na rana a ranar Laraba 30 ga watan Afrilun 2025An tabbatar cewa shanu bakwai aka yanka…

An Kuma: Aƙalla Shanu 18 Suka Mutu bayan Cin Guba a Wata Gona a Plateau …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment