Sheikh (Dr.) Bashir Aliyu Umar daga Kano ya zama sabon shugaban Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (SCSN)Sakataren Majalisar, Malam Nafi’u Baba Ahmed ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar mai ɗauke da sa hannunsa Naɗin Dr. Bashir Aliyu na zuwa ne bayan rasuwar shugaban…
An Naɗa Sheikh Bashir Aliyu a Matsayin Shugaban Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>