BREAKING: An Umarci Ƙananan Hukumomi Da Su Ba Da Gudunmawar Miliyan 670 Domin Siyo Motoci Ga Masarautar Kano

Gwamnatin jihar Kano ta umurci kananan hukumomi 44 da ke jihar da su bayar da gudunmuwar kimanin naira miliyan 15.2 kowacce – jimillar naira miliyan 670 domin siya da gyaran ababen hawa ga majalisar masarautar Kano karkashin jagorancin Sarki Muhammadu Sanusi.

 

Kamar yadda wata…

An Umarci Ƙananan Hukumomi Da Su Ba Da Gudunmawar Miliyan 670 Domin Siyo Motoci Ga Masarautar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment