BREAKING: An Yi Mummunar Arangama Da ‘Yan Bindiga A Sakkwoto

Mutum ɗaya ya rasu yayin da matasan gari suka yi taho mu gama da ‘yan bindiga lokacin kai hari garin Kware a Jihar Sokoto a daren Asabar. Shaidu sun bayyana cewa, ‘yan bindigar sun shiga garin Kware, cibiyar ƙaramar hukumar Kware, da nufin aikata fashi.

Mamba na ƙungiyar masu…

An Yi Mummunar Arangama Da ‘Yan Bindiga A Sakkwoto …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment