BREAKING: Ana Shirin Sallah: An Kara Kudin Litar Man Fetur a Najeriya

Farashin litar man fetur ya tashi daga N890 zuwa N900 a manyan wuraren dilolin mai masu zaman kansuRahotanni sun nuna cewa karin farashin ya samo asali ne daga hauhawar farashin danyen mai a kasuwar duniyaMasana sun ce dakatar da tsarin sayar da danyen mai a Naira a Najeriya na iya kara…

Ana Shirin Sallah: An Kara Kudin Litar Man Fetur a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment