BREAKING: Ana Wata ga Wata: ICPC Ta Bankado Rashawar Naira Biliyan 71.2 a Gwamnatin Tinubu

Hukumasr ICPC ta ce daga cikin Naira biliyan 100 da aka ware, biliyan 28.8 ne kacal suka kai hannun dalibai a karkashin shirin ba da rancen karatuICPC ta ce an gayyaci shugabannin NELFUND da jami’an gwamnati don su yi mata bayani kan Naira biliyan 71.2 da suka yi batan dabo daga…

Ana Wata ga Wata: ICPC Ta Bankado Rashawar Naira Biliyan 71.2 a Gwamnatin Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment