BREAKING: APC Ta Ƙara Ƙarfi a Kano, Tsohon na Hannun Daman Kwankwaso Ya Koma jam’iyyar

Tsohon na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam’iyyar APC tare da wasu tsofaffin mambobin PDP a KanoYunusa Adamu Dangwani ya bayyana cikakken goyon bayansa ga APC, yana mai cewa jam’iyyar na da tsari da shugabanci mai karfi a matakin jiha da kasaShugaban APC na Kano,…

APC Ta Ƙara Ƙarfi a Kano, Tsohon na Hannun Daman Kwankwaso Ya Koma jam’iyyar …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment