BREAKING: APC Ta Tafka Asara, Wani Jigo Ya Fice A Enugu 

Tsohon shugaban jam’iyyar APC a Jihar Enugu, Dr. Ben Nwoye, ya ajiye muƙaminsa daga jam’iyyar. Nwoye, wanda ya sanar da haka a wani taron manema labarai ranar Alhamis, ya ce wannan shawara ta biyo bayan rushewar jagorancin jam’iyyar a jihar.

Kafin yanke wannan shawara, Nwoye ya…

APC Ta Tafka Asara, Wani Jigo Ya Fice A Enugu  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment