Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kafa tarihin zama kungiya ta farko da ta fitar da Real Madrid daga gasar Zakarun Turai har sau biyu ba tare da Real din ta samu nasara akanta ba.
Manyan kungiyoyin biyu sun hadu sau 4 a tarihin gasar Zakarun Turai, inda Arsenal ta doke Real…
Arsenal Ta Yi Waje Rod Da Real Madrid Daga UEFA …C0NTINUE READING HERE >>>>