BREAKING: Ba ‘Yan Nijeriya Ne Ke Kai Mana Hare-hare A Benuwai Ba

Gwamnan Jihar Benuwai, Reverend Father Hyacinth Alia, ya bayyana cewa wasu maharan da suka kai hari a jihar ba ‘yan Nijeriya ba ne.

Yayin wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels, Gwamna Alia ya ce irin harshen da maharan ke amfani da shi – Hausa da Fulatanci –…

Ba ‘Yan Nijeriya Ne Ke Kai Mana Hare-hare A Benuwai Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment