BREAKING: Baba Beru: An Harbe Dan Daban da Ya Yi Gaba da Gaba da ‘Yan Sanda a Kano

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani sanannen dan daba mai suna Halifa Baba-Beru, bayan wata arangama da jami’anta a GwammajaAn kama Baba-Beru ne da rana a yankin Dala, amma ‘yan daba sun kai farmaki domin ceto shi, inda hakan ya janyo musayar wuta tsakanin…

Baba Beru: An Harbe Dan Daban da Ya Yi Gaba da Gaba da ‘Yan Sanda a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment