BREAKING: Bam Ya Hallaka Mutane 8, Wasu Da Dama Sun Jikkata A Borno

Aƙalla mutane takwas ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikkata, sakamakon fashewar bam da aka birne a hanyar Maiduguri zuwa Damboa, a Jihar Borno.

Lamarin ya faru ne a yau Asabar, lokacin da ayarin motocin matafiya da ke tare da rakiyar sojoji daga Damboa zuwa…

Bam Ya Hallaka Mutane 8, Wasu Da Dama Sun Jikkata A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment