Nijeriya ta kashe jimillar kudade har Naira tiriliyan 13.12 wajen biyan basuka a shekarar 2024, wanda ke nuni da kaso 68 cikin 100 na kari da aka samu daga naira tiriliyan 7.8 a shekarar 2023, a cewar sabon rahoton da Ofishin kula da basuka (DMO) ya fitar.
Bayanai sun lura cewa…
Basukan Da Nijeriya Ke Biya Sun Karu Zuwa Naira Tiriliyan 13 …C0NTINUE READING HERE >>>>