BREAKING: Bayan Ganawa da Tinubu a Landan, Ana Zargin Gwamnan PDP Zai Sauya Sheka zuwa APC

Ana hasashen cewa Gwamna Siminalayi Fubara na shirin daukar wasu matakai da za su kawo karshen rikicin siyasa a jihar RiversMajiyoyi sun ce Fubara, bayan ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu a Landan, yana nazarin sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APCWannan ce ganawar Tinubu da Fubara ta…

Bayan Ganawa da Tinubu a Landan, Ana Zargin Gwamnan PDP Zai Sauya Sheka zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment