BREAKING: Bayan Komawa APC, Gwamna Ya Ci Karo da Matsalar Farko, Hadiminsa Ya Ajiye Aikinsa

Gwamnatin jihar Delta ta fuskanci koma baya yayin da Harrison Gwamnishu, mai ba gwamna shawara kan matasa da kungiyoyin farar hula, ya ajiye aikinsaGwamnishu ya bayyana a wasikar murabus dinsa cewa duk kokarinsa na shawo kan Gwamna Oborevwori game da matsalar tsaro ya ci turaA cewarsa,…

Bayan Komawa APC, Gwamna Ya Ci Karo da Matsalar Farko, Hadiminsa Ya Ajiye Aikinsa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment