Kungiyar NDYC ta bukaci gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a Zamfara saboda yawaitar kashe-kashe da tabarbarewar tsaro da dokaKungiyar ta ce lamarin ya kai matakin da ake rasa tsaro kwata-kwata, inda mazauna yankin ke rayuwa cikin tsoro da fargabar rasa rayukaNDYC ta jaddada cewa…
Bayan Ya Ƙi Barin PDP, an Sake Taso Gwamna Dauda a Gaba kan Dokar Ta Ɓaci a Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>>