Barista Audu Bulama Bukarti ya bayyana yadda ‘yan Boko Haram ke amfani da TikTok don yada ra’ayoyinsu da barazana ga jama’a Ya ce ‘yan ta’addan na gudanar da shirye-shiryen kai tsaye da amsa tambayoyi lamarin da ke kara musu karbuwa da samun hadin gwiwa Ya soki hukumomin…
Bukarti Ya Gargadi Gwamnati kan Mu’amalar Boko Haram da Mutane a TikTok …C0NTINUE READING HERE >>>>