Hadimin Wike, Lere Olayinka ya musanta ikirarin Atiku Abubakar cewa PDP ta fi fifita Okowa kan Wike a matsayin mataimakin takarar shugaban kasa na 2023Olayinka ya ce Atiku bai girmama watan Ramadan ba saboda ya bayyana abin da ba gaskiya ba game da yadda PDP ta zaɓi ɗan takarar…
‘Da Girmanka Kana Karya a Ramadan’: An Soki Atiku kan Zargin Karairayi, an Ja Masa Hadisi …C0NTINUE READING HERE >>>>