Kamfanin SINOMACH, zai kafa masana’antar sikari da kuma gonar rake da za su fara samar da tan 100,000 na sikari a duk shekara.
Hukumar Bunkasa Noman Rake ta Kasa (NSDC), ta sanya hannu kan yarjejeniyar dala biliyan daya da kamfanin SINOMACH na Kasar Sin, domin habaka noman Rake da…
Dalilin Nijeriya Na Kulla Yarjejeniya Da Kasar Sin Kan Noman Rake …C0NTINUE READING HERE >>>>