BREAKING: Dan Daba Dujal Ya Mika Wuya bayan Kashe Mutane da Dama a Kano da Jigawa

Wani matashi dan shekara 20, Umar Auwal, ya mika kansa ga rundunar β€˜yan sandan Kano tare da amsa laifin kashe mutane da dama a Kano da Jigawa A cikin amsarsa, ya bayyana yadda ya kashe mutane a Sabon Gari da Kurna a Kano da kuma Ringim a Jigawa, yana sace wayoyi da baburaKwamishinan…

Dan Daba Dujal Ya Mika Wuya bayan Kashe Mutane da Dama a Kano da Jigawa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment