Wani jami’in hukumar KAROTA, Yahaya Isma’il Idris, ya rasu bayan wurgo shi daga cikin wata babbar mota a Kano a safiyar AlhamisRahotanni sun ce direban motar ya gudu ne bayan an nemi takardun kaya, sannan aka jefo jami’in daga cikin motar a yayin da take tafiya ‘Yan sanda sun…
Dan Karota Ya Mutu har Lahira bayan Wurgo Shi a Saman Tirela a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>