Shugaba Bola Tinubu ya taya Aliko Dangote murna bisa nadin da Bankin Duniya ya yi masa a kwamitin zuba jari a harkokin kasuwanciTinubu ya ce nadin ya dace da cancantar Dangote, la’akari da irin gudunmuwar da ya bayar ta fuskar zuba jari da samar da ayyukan yi Aliko Dangote zai yi…
Dangote Ya Samu Babban Mukami a Bankin Duniya, Tinubu Ya Taya Shi Murna …C0NTINUE READING HERE >>>>