BREAKING: Direba Ya Kashe Jami’in KAROTA

Jami’in hukumar kula da ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), Yahaya Isma’il Idris, ya rasu bayan faɗowa daga wata mota a safiyar Alhamis a kan titin Maiduguri, cikin birnin Kano.

A cewar Zagazola Makama, wanda ya wallafa sanarwar a shafinsa na X, lamarin ya faru ne da misalin karfe…

Direba Ya Kashe Jami’in KAROTA …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment