BREAKING: ‘Domin cusa aƙidar Musulunci’: Dattijo a Kannywood ya fadi dalilin shiga fim

Fitaccen jarumi a Kannywood, Malam Inuwa Ilyasu, ya bayyana cewa ya shiga harkar fim ne domin fadakar da jama’a da kuma koyar da addinin MusulunciA cewar Malam Inuwa, bai zabi fitowa a matsayin malami a fina-finai ba, sa’a ce kawai ta sa yana samun irin waɗannan ɓangare wanda kuma…

‘Domin cusa aƙidar Musulunci’: Dattijo a Kannywood ya fadi dalilin shiga fim …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment