Hedikwatar tsaro ta kasa, ta musanta rahotannin da ke cewa; Jamhuriyar Nijar ta fice daga cikin rundumar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF), inda ta bayyana cewa; wannan mataki ne da ka iya haifar da babbar illa ga tsaron kasashen biyu.
Rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasar, ta kunshi…
Ficewar Kasar Nijar Daga Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kasa Da Kasa Barazana Ce Ga Tsaro -Hedikwatar Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>