BREAKING: Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO Da MBAIS A Kano

Hukumar gyaran hali ta ƙasa (NCoS), reshen Jihar Kano, ta karrama ɗalibai 62 da suka samu nasarar yin jarrabawar kammala Sakandire (NECO) da kuma madadinta ta ƴan arabiyya (NBAIS).

Taron karrama ɗaliban ya gudana a cikin shirin ci gaba da karatu na ‘yan gidajen yari, wanda wani…

Fursunoni 62 Sun Rubuta Jarrabawar NECO Da MBAIS A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment