Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya mayar da martani kan kalaman Buba Galadima na cewa ba shi da amfani a siyasaCif Oliver Okpala, babban mai taimakawa Ganduje, ya bayyana cewa Buba Galadima mutum ne da ake yi wa kallon rashin daraja a siyasaOkpala ya ce kasancewar…
Ganduje Ya Yi Martani ga Buba Galadima da Ya Kira Shi ‘Mara Amfani a Siyasa’ …C0NTINUE READING HERE >>>>