Mutane biyar ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani wurin ajiye haramtaccen tataccen man fetur a Omoku da ke karamar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni a jihar Ribas.
Kungiyar Matasa da kula da Muhalli ta yankin Neja Delta, (YEAC-Nigeria), a wata sanarwa da ta fitar a Fatakwal…
Gobara A Haramtacciyar Wurin Ajiye Man Fetur Ta Ci Rayukan Mutane 5 A Jihar Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>