Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni ya karyata jita-jitar shiga tawagar hadakar jam’iyyun adawa, wadda tsohon mataimakin shugaban kasa, Alh. Atiku Abubakar yake jagoranta.
Bayanin hakan ya zo ne kunshe a cikin wata sanarwar manema labaru, wadda mai magana da yawun Gwamna…
Gwamna Buni Ba Zai Shiga Hadakar Jam’iyyun Adawa Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>