BREAKING: Gwamna Buni Ya Ziyarci Sashen Koyar Da Kwararrun Likitoci A Damaturu

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya kai ziyarar ba-zata a sabon ginin Sashen koyar da Kwararrun likitoci da aka kammala a Asibitin Koyarwa na Jihar Yobe, da ke Damaturu.  

 

Gwamnan ya kai wannan ziyarar ne domin gani da ido tare da tantance ingancin aikin da aka gudanar a cikin…

Gwamna Buni Ya Ziyarci Sashen Koyar Da Kwararrun Likitoci A Damaturu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment