Gwamna Monday Okpebholo ya amince da sabon mafi karancin albashi na ₦75,000 ga ma’aikatan jihar Edo don inganta rayuwarsuYa ce gwamnatin sa ta mayar da daruruwan ma’aikatan wucin-gadi zuwa cikakkun ma’aikata, tare da ɗaukar sabbin malamai da ma’aikatan lafiyaGwamnan ya yaba…
Gwamna Ya Sake Karawa Ma’aikata Albashi, Zai Dawo Biyan N75,000 maimakon N70,000 …C0NTINUE READING HERE >>>>