Gwamna Babagana Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, yana danganta hakan da karuwar laifuka da miyagun dabi’u a MaiduguriZulum ya ce wasu sojoji da ‘yan sanda na cikin masu haddasa laifuka, yana mai cewa ba za a kyale kowa baYa kafa kwamiti don rushe otal-otal da bariki marasa…
Gwamna Zulum Ya Haramta Siyar da Barasa a jihar Borno, Ya Zargi Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>