BREAKING: Gwamnatin Kano Ta Soke Tsaftar Muhalli A Watan Afrilu Saboda Jarabawar JAMB

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da aikin tsaftace muhalli na watan Afrilu domin bai wa ɗalibai damar zana jarabawar JAMB cikin sauƙi ba tare da wata tangarɗa ba.

Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi, Dokta Dahiru Hashim, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da Daraktan Wayar da…

Gwamnatin Kano Ta Soke Tsaftar Muhalli A Watan Afrilu Saboda Jarabawar JAMB …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment