BREAKING: Gwamnoni 20 Na Fuskantar Matsin Lambar NULGE Kan Rashin Aiwatar Da Mafi Karanci Albashi

Shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Nijeriya (NULGE), Alhaji Haruna Kankara, ya shaida cewar kusan jihohi 20 ba su aiwatar da sabon tsarin mafi karancin albashi na naira dubu 70 ga ma’aikatan kananan hukumomi da malaman firamare ba.

Jihohin sun kunshi Yobe, Gombe,…

Gwamnoni 20 Na Fuskantar Matsin Lambar NULGE Kan Rashin Aiwatar Da Mafi Karanci Albashi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment