Gwamnonin Arewa Masu Gabas sun fara taron kungiyar gwamnonin, a karo na 11, wanda aka fara da kimanin karfe 11:00 na safiyar ranar Alhamis, a Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
Taron ya samu halartar gwamnonin yankin da suka hada da Ahmad Umar Fintiri, Adamawa; Farfesa Babagana…
Gwamnonin Arewa Masu Gabas Sun Fara Taronsu Karo Na 11 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>