Masana kimiyya da masu masana’antu sun bayyana kafa dandalin musayar fasahohi da kirkire-kirkire ta hanyar hadin gwiwar Sin da Afrika, a matsayin mai muhimmanci wajen inganta tsare-tsaren samar da abinci da daidaita matsalolin yanayi da na kwari da cututtuka da raguwar sinadaran…
Hadin Gwiwar Fasaha Tsakanin Sin Da Afrika Za Ta Inganta Tsarin Samar Da Abinci A Nahiyar Afrika …C0NTINUE READING HERE >>>>