Dr. Hakeem Baba-Ahmed, mai ba da shawara kan harkokin siyasa ga mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya sauka daga muƙaminsa.
Majiyoyi daga fadar shugaban ƙasa sun tabbatar wa Daily Trust cewa Baba-Ahmed ya ajiye aikinsa makonni biyu da suka gabata, yana mai bayar da dalilai na…
Hakeem Baba-Ahmed Ya Ajiye Aiki A Gwamnatin Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>