BREAKING: Hanyoyi Biyar Na Kare Kajin Gidan Gona Daga Tsananin Zafi

Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa wato (NIMET), ta yi hasashen cewa; za a fuskanci tsananin zafin rana a shekarar 2025 a fadin Nijeriya, musamman a lokutan dare da kuma rana, inda kuma rana za ta yi dumi a watannin Janairu, Maris da kuma Mayu.

Haka zalika, Hukumar Kula da Yanayi ta Duniya…

Hanyoyi Biyar Na Kare Kajin Gidan Gona Daga Tsananin Zafi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment