Wata mota ƙirar Toyota Hiace mai ɗaukar fasinjoji ta ƙwace kuma ta kutsa cikin kasuwa a Damagum, Jihar Yobe, inda ta kashe mutum biyar tare da jikkata wasu 19.
Kwamandan Hukumar FRSC a jihar, Livinus Yilzoom, ya tabbatar da cewa hatsarin ya faru ne da yammacin Lahadi, lokacin da…
Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutum 5 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>