Kamfani sadarwa na kasar Sin Huawei ya rattaba hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da ma’aikatar kula da fasahar koyon sana’a da horaswa ko TVET a takaice ta kasar Kenya, don sa kaimi ga bunkasa kwarewar ma’aikatan kasar a fannin fasahar dijital.
Yarjejeniyar ta shekara…
Huawei Ya Daddale Yarjejeniya Da Kenya Don Habaka Kwarewar Ma’aikatan Kasar A Fannin Dijital …C0NTINUE READING HERE >>>>